Likita ya yi kira da a rika dafa nama tubus kafin a ci don gujewa wa tsutsar ‘Tape Worm’
Idan ba a gaggauta sama musu magani ba cutar kan yi sanadin su.
Idan ba a gaggauta sama musu magani ba cutar kan yi sanadin su.
WHO ta ce an sami wannan sakamakon duk da yawan asibitoci da yiwa yara allurar rigakafi da ake yi a ...
Kungiyar masana magunguna ta Najeriya reshen jihar Adamawa (PCN) ta sanar cewa ta rufe manya da kananan shaguna.
Zubar da Ledoji kamar haka da yi wa barazana ce ga lafiyar mu.
Bayan mutum daya da aka tabbatar ya kamu sauran ana kula da su
Shirin Muradin karni na shida na nufin samar da tsaftattacen ruwa da muhalli wa kowa da kowa.
A yawaita taftace muhalli.
Rahotanni ya nuna cewa namun daji kamar su birai da beraye dake shawagi agidajen mutane na daga cikin ababen dake ...
Rashin tsaftace muhalli na kawo cututtuka kamar su amai da gudawa, cutar zazzabin Tefo, cutar Hepatitis A da sauransu.
Bayan haka bincike ya nuna cewa mafi yawan mutanen kasa Najeriya na fama da karancin ruwan sha.