Gwamnatin Tinubu ta ba ‘yan jarida cikakken ‘yanci – Minista Idris
Don haka dole ne mu tsaya tsayin daka wajen kare ‘yancin ‘yan jarida tare da tallafa wa ayyukan ‘yan jarida ...
Don haka dole ne mu tsaya tsayin daka wajen kare ‘yancin ‘yan jarida tare da tallafa wa ayyukan ‘yan jarida ...
Haka umarnin ya haɗa da duk wanda ya zuba wa kwastomomi abinci a cikin robar da kuma wanda ya sayi ...
“Yanzu da muka zabi sabbin shugabanni muna rokon su da su maida hankali wajen tabbatar da ababen more rayuwa sun ...
Dan takaran Gwamnan jihar Katsina na jami’yyar PRP Imran Jino ya yi alkawarin kawar da matsalolin rashin tsaro da bunkasa ...
An kirkiro WASH-NORM domin gudanar da bincike kan yadda za a shawo kan matsalar rashin ruwa da tsaftace muhalli a ...
'Yan ta-kifen masu suna Niger Delta Avengers, sun yi barazanar fara kai hare-haren durƙusar da tattalin arzikin Najeriya.
Masana fasaha za su horas da ma'aikata 50 na ma'aikatar daga nan zuwa watan Disamba.
Hukumar ta kuma ce an gano cutar a jikin akalla mutum daya a kananan hukumomi 32 daga jihohi Tara.
Yin haka zai taimaka wajen inganta kiwon lafiya na mutane da al’umma baki daya.
UNICEF da WASH sunce akwai yiwuwar samun karin kananan hukumomi biyu daga jihar Jigawa.