KWALARA: Mutane 76 sun kamu da cutar a jihar Adamawa
Wadannan kananan hukumomi kuwa sun hada da Yola ta arewa, Yola ta kudu da Girei.
Wadannan kananan hukumomi kuwa sun hada da Yola ta arewa, Yola ta kudu da Girei.
Ya sanar da haka ne ranar Litini a garin Yola.
Bam ya tashi da wasu yara a garin Mubi jihar Adamawa
kananan hukumomin Mubi ta kudu da Mubi ta Arewa jihar ana samun karuwar mutanen da ke kamu da cutar Kwalara.
Jami’in ma’aikatar kiwon lafiya na jihar Adamawa Bwalki Dilli ya sanar cewa mutane 12 sun rasa rayukansu
Atiku ya kai ziyarar jaje, da duba wadanda suke kwance a asibiti ne domin duba su da basu tallafi.
Gwamnatin Najeriya ta yi tir da wannan harin da aka kai masallaci da kasuwar garin na Mubi sannan ta mika ...
Mazaunan wannan kasuwa sun shaida wa wakilin mu cewa wani matashi ne da bai wuce shekaru 17 zuwa 19 ba ...
Wani yaro ne ya tada bam din da ke daure a jikinsa a masallacin a Mubi.
Kamata ya yi a samar wa wadannan wurare kariya ta hanyar gina musu barikin soji a Mubi ko dan saboda ...