KWALERA: Mutane uku sun rasu a Barno byAisha Yusufu April 14, 2018 gwamnati da hadin guiwar WHO sun zage damtse don ganin sun dakile yaduwar cutar a wadannan kauyuka.