Kotu ta yi watsi da ƙarar Dattijo kan nasarar Mr La, ta ce ya ɓata mata lokaci ne kawai
Dattijo ya kasa kawo mana sahihan hujjoji da za su gamsar da kotu, kame-kame kawai ya rika yi, da kawo ...
Dattijo ya kasa kawo mana sahihan hujjoji da za su gamsar da kotu, kame-kame kawai ya rika yi, da kawo ...
Duka alkalai biyar da suka zauna akan shari'ar sun amince cewa Lawal Adamu Mr La ne dan takarar sanatan Kaduna ...
Dattijo shine dan takarar kujerar sanatan Kaduna ta tsakiya na jam'iyyar APC shi kuma Mr La shine ya zai rike ...