KARIN FARASHIN MAI: CBN ya gaggadi gwamnati kada ta kidime bushasha da kudade
Kwamitin ya kuma bada shawarar gaggauta karbo kudaden lamunin daga bankuna a inda aka fuskanci huldar hada-hada da masu taurin-bashi.