Kotu ta bada belin mutumin da ke zargin wani da sace masa ‘gaba’
Lauyan ya ce Moyi bai iya bada gamsasshiyar bayani ba a gaban jami'an tsaro kan yadda aka sace masa azakari.