CORONAVIRUS: Kociya Mourinho da Moyes sun koma direbobin raba wa marasa galihu abinci
Ya ce wata rana ya shiga wani kantin sayar da kayan marmari, sai ya ga ana neman direba.