Ma’aikatarmu ba ta yi wa masu neman sabon rijista Zamba – Shugaban hukumar yi wa motoci rijista
Masu motoci suna zargin hukumar da yi musu Zamba.
Masu motoci suna zargin hukumar da yi musu Zamba.
Hukumar ta yi hakan ne domin samar da maslaha tsakanin ta da majalisar kan rashin jituwar da ke tsakanin bangarorin ...
Tun bayan wannan buki da akayi na kaddamar da sabon cibiyar komai ya tsaya cak.
Ta kara da cewa ma’aikatan hukumar su koma manyan hanyoyi kamar yadda take a dokat kasa.