An fara kama Kwarababbun motoci a Abuja, duk za markade su sannan a kai masu shi gaban hukuma
Deborah ta ce za a kai masu Kwarababbun ababen hawan kotu bisa ga laifukan da suka hada da amfani da ...
Deborah ta ce za a kai masu Kwarababbun ababen hawan kotu bisa ga laifukan da suka hada da amfani da ...
Gwamnan jihar Zamfara Bello Matawalle ya rabawa sarakunan jihar Motocin alfarma kowa ya ci gaba da watayawa, talakawa kuma su ...
Kusan shekara ɗaya kenan mazauna Abuja da Legas na gaganiya da matsalar fetur, inda gidajen mai ke sayarwa yadda su ...
Ruɗannin tashin hankali ya sake ɓarkewa a wasu sassan Legas, sanadiyyar mummunan faɗan da 'yan Ƙungiyar Direbobin Legas ke yi ...
Da ya buɗe titin, Zulum ya bai wa Sojojin Operation Haɗin Kai' motocin sintiri guda 10 domin gudanar da tsaro ...
Hukumar ta kama mota kirar J5 Peugeot, J5, Ford van F150 199, J5 Iveco, babbar mota tifa, Toyota Rav 4, ...
Ya kuma kara da cewa baya ga rayukan mutum 1,302 da aka rasa, mutum 8,141 ne su ka ji ciwo. ...
A kan haka ne Gwamnatin Tarayya ta amince a kashe zunzurutun kudi naira bilyan 797.2 domin sabunta titin mai nisan ...
Wadanda Dauda ya baiwa sabbin motoci kirar Toyota Matrix suna hada da Jamila Nagudu da Tijjani Asase.
Sai dai sun ce lura da masu bukatar da ke son sayen kadarorin su ne ya sa za su janye ...