ZIYARAR BUHARI: An datse dukkan hanyoyin da fasinjoji ke shiga filin jirgin saman Legas byAshafa Murnai March 29, 2018 0 Buhari ya Legas yanzu haka a wata ziyarar musamman da ya kai ta kwanaki biyu.