ZARGIN KWARTANCI: Miji ya kashe matar sa da ‘ya’yan sa biyu
Miji ya kashe matar sa da 'ya’yan sa biyu
Miji ya kashe matar sa da 'ya’yan sa biyu
Wannan yawan rasa rayuka kuwa kan faru ne saboda yawancin titinan kasar nan ba kyau gare sub a.
Wasu hasalallun matasa sun banka wa motar jami’an kwastam wuta bayan ta haddasa hadarin mota.
Okunuga, mai shekaru 21 da haihuwa, an gurfanar da shi ne a Kotun Majistare ta Ikeja, Lagos a yau Alhamis.
Anita Dmycroska cewa ta yi, lallai abin ya burge ta, amma kuma har yanzu ta na al’ajabi.
Mutane daga cikin motan ne suka yi ta rokon sojan kafin nan Allah ya sa ya hakura.
Gwamna Yahaya na nan cikin koshin lafiya domin tuni likitocin sa sun daure kafar.
Jami'an NSCDC tare da wasu mutanen gari suka ceto wadanda suka sami raunuka
Amma kuma ya tabbatar da cewa motar kwace masa ta yi, ta rufta cikin jama’a.
Sakamakon haka mutane 17 suka mutu nan take sannan ma’aikatan FRSC suka kwashi mutane 10 zuwa asibiti.