Babu abinda ya hada Korona da zazzabin cizon sauro – Hukumar NCDC
Hukumar ta ce kwayoyin cututtukan dake haddasa cutar covid-19 ba shine ke kawo zazzabin cizon sauro ba.

Za'a fara gwajin maganin a shekarar badi.