RIGAKAFIN KORONA: ECOWAS ta nemi a biya diyya ga duk wanda ya fuskanci canjin yana yi, nakasu ko tawaye a jikinsa bayan an yi masa allurar ‘AstraZeneca’
An dai gudanar da taron ne ta ‘virtual’, wato kowa ya gabatar da bayanan sa daga ofis, ta hanyoyin sadarwar ...