ZAMFARA: Matawalle ya buɗe kasuwannin mako-mako da wasu manyan kantina
Gwamnan jihar Zamfara Bello Matawalle ya sanar da buɗe kasuwannin mako-mako da aka rufe saboda matsalar tsaro da ya addabi ...
Gwamnan jihar Zamfara Bello Matawalle ya sanar da buɗe kasuwannin mako-mako da aka rufe saboda matsalar tsaro da ya addabi ...
An samu albarusai 4653 a cikin buhun, wanda buhun zuba shinkafa ne.
Masu garkuwa da mutanen sun sace mutane 16 daga wannan kauye a ranar 29 ga watan Janairu.
Za a saka wa duk wanda ya bada bayanan yadda za a ceto tagwayen da masu garkuwa suka sace a ...