NCDC ta hada hannu da RKI domin samar da kiwon lafiya na gari a Najeriya
NCDC ta hada hannu da RKI domin samar da kiwon lafiya na gari a Najeriya
NCDC ta hada hannu da RKI domin samar da kiwon lafiya na gari a Najeriya
A yanzu haka wannan mutum na kebe a wani bangare a asibiti a na duba shi.
Ya ce binciken ya kara nuna cewa mutane 113 daga jihohi 16 sun rasu a dalilin kamuwa da cutar.
Kwamishinan kiwon lafiya na jihar Filato Kuden Kamshak ya bayyana cewa ana zaton wani ya kamu da cutar kurajen ‘Monkey ...
Kwaishinan ya ce tuni an killace shi sannan an aika da jini sa Abuja domin sanin ainihin bayanai akan cutar ...
Jihohin da suka kamu da cutar sun hada da Akwa Ibom, Bayelsa, Cross River, Delta, Ekiti, Enugu, Imo, Lagos, Nasarawa, ...
‘‘Ina mai tabbatar muku da cewa cutar ‘Monkey Pox’ na yammacin Africa baya illatar da mutane kamar na tsakiyar Afrika’’.
Rahotanni ya nuna cewa namun daji kamar su birai da beraye dake shawagi agidajen mutane na daga cikin ababen dake ...
Cutar ‘Monkey Pox’ ya yadu zuwa jihohi 7.
Mutane da su maida hankali wajen kula da lafiyarsu da na iyalansu sannan su gaggauta zuwa asibiti idan suka ji ...