Yadda Ɗan Najeriya yayi dakon cutar ƙuraje ‘Monkey pox’ zuwa Amurka
Rahotanni sun nuna cewa namun daji kamar su birai da beraye dake gidajen mutane na daga cikin ababen dake kawo ...
Rahotanni sun nuna cewa namun daji kamar su birai da beraye dake gidajen mutane na daga cikin ababen dake kawo ...
An gano cutar a jikin wannan mutumi ne a kasar Ingila bayan ya dawo daga Najeriya.
Kwaishinan ya ce tuni an killace shi sannan an aika da jini sa Abuja domin sanin ainihin bayanai akan cutar ...