BUHARI YA FUSATA: Abinda kuke yi game da tsaron kasa bai gamsar da ni ba – Buhari ga manyan hafsoshin tsaron Najeriya
Ya gargade su da su maida hankali su je su yi aiki tukuru ko kuma ya dau mataki akan su.
Ya gargade su da su maida hankali su je su yi aiki tukuru ko kuma ya dau mataki akan su.
Wannan abu da ya faru bai yi wa fadar gwamnatin Buhari dadi ba domin shi kansa Buhari yana tinkaho da ...
Kungiyar jinkai mai suna Alima da ke aiki karkashin UN ne ta fada cikin wannan tsautsayi.