Najeriya ta ƴan Najeriya ce, idan ka kori Fulani da ƴan Arewa a jihar ka, na ka da suke jihohin mu fa – Gargaɗin gwamnan Bauchi Bala ga gwamnoni
Bala ya feɗe biri daga kai har wutsiya inda ya yi kira ga shugabanni su rika iya wa bakunan su.
Bala ya feɗe biri daga kai har wutsiya inda ya yi kira ga shugabanni su rika iya wa bakunan su.
Gwamnatin Tarayya ta bayyana cewa an kama bakin-haure har 1,375 a tsawon lokacin da kan iyakokin Najeriya su ka kasance ...
Lai ya yi wannan bayani a cikin wani shiri na Musamman da Kamfanin Dillancin Labarai na Najeriya (NAN).
Lai ya yi wannan ikirari a taron sa da mawallafa jaridun kasar nan a Lagos, wato Kungiyar NPAN.
Ministan ya shaida wa mahalarta taron a matsayin sa na mamba din cikin tawagar gwamnatin tarayya a wurin taron.
Furucin Lai ya zo ne kwana biyu bayan da Rundunar Sojojin Najeriya ta sanar cewa ba za ta zuba ido ...
Yakubu ya ce da ya sani da bai yarda ya fito a wannan fim ba.
Duk da fim din bai fito ba, amma dai wani tsakuren minti 12 da aka watsa ya haifar da tashin ...
Ministan Yada Labari ya fitar da wannan sako inda ya ce lallai kasar Ghana ta bude kunnuwarta ta saurari wannan ...
Amma sai a fake da wai wasu basu san ya halarta shi yasa ba za a barshi ya halarta ba ...