Tinubu ya taya Ministan Yaɗa Labarai murnar cika shekaru 58
Shugaban Ƙasar ya yaba wa ministan bisa jajircewar sa da kuma irin rawar da ya ke takawa wajen samun daidaito.
Shugaban Ƙasar ya yaba wa ministan bisa jajircewar sa da kuma irin rawar da ya ke takawa wajen samun daidaito.
Daga cikin waɗanda su ka halarci taron akwai Mashawarcin Shugaban Ƙasa na Musamman kan Yaɗa Labarai da Tsare-tsare
Sauran tawagogin da suka zarce 1,000 sun hada da kasar China da ta yiwa mutane 1,411 rijista kamar Najeriya, sai ...
Ya ce tsauraran tsare-tsaren da Gwamnatin Tarayya ta bijiro da su, ba masu ɗaukar dogon lokaci ba ne kafin a ...
Kwamishinar Ilmi wadda kuma ita ce Kodinetan Shirin AGILE, Jamila ce ta shaida wa manema labarai haka a ranar Asabar.
Rundunar ‘yan sandan a jihar Legas ta kama wani fasto mai shekaru 43 bisa laifin damfarar abokin sa naira miliyan ...
Lai ya bayyana wa jaridun Kasar Amurka cewa abinda aka fadi musu suke ruwaitowa karyar banza ce da labaran kanzon ...
Tsohon gwamnan jihar Adamawa ya bayyana wasu dalilai da suka sa ya hakura da ci gaba da zama a jam'iyyar ...
Fitacciyar ƴar siyasar ta muka takardar ta ga shugaban jam'iyyar Adamu Abdullahi ranar 19 ga Janairu.
Wasu 'yan ta-kife sun bi dare sun banka wa ofishin Hukumar Zaɓe INEC wuta a Jihar Ebonyi da ke Kudu ...