Garin Daura ya shafe kwanaki 10 a cikin duhu byMohammed Lere May 31, 2018 Daura da sauran garuruwan da ke kewaye da garin duk babu wutar lantarki.