BIDIYO: Dalilin da ya sa za a rushe wasu ma’aikatu, sannan a haɗe wasu wuri ɗaya – Minista Idris
Haka kuma a cikin shawarwarin akwai buƙatar a haɗe wasu hukumomin ko cibiyoyin a cikin wasu ma'aikatun da suka dace.
Haka kuma a cikin shawarwarin akwai buƙatar a haɗe wasu hukumomin ko cibiyoyin a cikin wasu ma'aikatun da suka dace.
Shugaba Bola Tinubu ya yanke shawarar yin amfani da shawarwarin da Kwamitin Stephen Oronsaye ya Bai wa Gwamnatin Tarayya, tun ...
Gwamnatin Shugaba Tinubu, tun da aka kafa ta, ta ba da tallafin kuɗi ga dukkan gwamnatocin jihohi, ba tare da ...
Duk da yake mun so a ce mu ne muka yi nasara, a ce mun ɗauki kofin AFCON a karon ...
Ministan yaɗa labarai Mohammed Idris ya bayyana haka da yake hira da manema labarai a fadar shugaban kasa ranar Alhamis.
A matsayin wani ɓangare na samar da amintaka a tsakanin 'yan Nijeriya, za a ci gaba da yaƙin nan kan ...
Shugaba Bola Tinubu ya kafa kwamitin ministoci shida, waɗanda za su yi wa Shirin Inganta Rayuwar Marasa Galihu (NSIP) garambawul.
A jawabin sa, Greene ya ce Amurka na goyon bayan Nijeriya 100 bisa wajen inganta dimokraɗiyya da inganta ayyukan kafafen ...
"Rawar da kafafen watsa labarai ke takawa wajen samar da kyakkyawan yanayin hada-hadar kasuwanci ta na taimakawa ga daidaita harkar ...
Gargaɗin Amurka kan Najeriya na razana jama'a kuma ya na yin illa ga tattalin arzikin ƙasa - Minista