Zanga-Zanga: Tinubu ya kirkiro tsarin baiwa matasan da suka gama karatu alawus duk wata har sai sun samu aikin yi
A ƙarshe ministan ya yi kira ga 'yan Najeriya da su ci gaba da rungumar dabi'ar nan ta son zaman ...
A ƙarshe ministan ya yi kira ga 'yan Najeriya da su ci gaba da rungumar dabi'ar nan ta son zaman ...
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya kuma ƙaddamar da harkar wato abin da ake ce ma Student Loan, wato bashi ...
Don haka dole ne mu tsaya tsayin daka wajen kare ‘yancin ‘yan jarida tare da tallafa wa ayyukan ‘yan jarida ...
Haka kuma a cikin shawarwarin akwai buƙatar a haɗe wasu hukumomin ko cibiyoyin a cikin wasu ma'aikatun da suka dace.
Shugaba Bola Tinubu ya yanke shawarar yin amfani da shawarwarin da Kwamitin Stephen Oronsaye ya Bai wa Gwamnatin Tarayya, tun ...
Gwamnatin Shugaba Tinubu, tun da aka kafa ta, ta ba da tallafin kuɗi ga dukkan gwamnatocin jihohi, ba tare da ...
Duk da yake mun so a ce mu ne muka yi nasara, a ce mun ɗauki kofin AFCON a karon ...
Ministan yaɗa labarai Mohammed Idris ya bayyana haka da yake hira da manema labarai a fadar shugaban kasa ranar Alhamis.
A matsayin wani ɓangare na samar da amintaka a tsakanin 'yan Nijeriya, za a ci gaba da yaƙin nan kan ...
Shugaba Bola Tinubu ya kafa kwamitin ministoci shida, waɗanda za su yi wa Shirin Inganta Rayuwar Marasa Galihu (NSIP) garambawul.