Ba zan hakura da kira ga mutane da nake yi da su canza halaiyarsu ba – Sarkin Kano byMohammed Lere June 2, 2017 Kuma na san zan samu nasara akan haka domin abune mai kyau nake yi wa al’ummar.