JAMHURIYAR NIJAR: Tanka dauke da fetur ta yi bindiga, ta kashe mutane 55 byAshafa Murnai May 6, 2019 Al’amarin ya faru ne yau Litinin a Yamai, babban birnin Jmahuriyar Nijar.