KARIN WA’ADI: Idan na ga dama ba zan sauka ba har sai 2023 ko 2024 –Sufeto Janar Adamu
Haka dai Babban Dan Sandan Najeriya din ya bayyana wa kotu, cikin wasu kwafen takardun da ya aika wa kotu.
Haka dai Babban Dan Sandan Najeriya din ya bayyana wa kotu, cikin wasu kwafen takardun da ya aika wa kotu.
Fredric ya kara da cewa an tabbatar da wannan basarake ya aikata wannan mummunar aiki ne ranar 13 ga watan ...
Ya ce idan aka kwatanta yanzu da kuma can baya, za a fahimci cewa rikice-rikicen tashe-tashen hankila sun ragu sosai.
Ya ce kafa wadannan sabbin jami’an tsaro ba zai dauke iko da karfin jami’an ‘yan sanda wajen tabbatar da tsaron ...
A yau litinin ne Sufeto Janar din 'Yan sandan Najeriya ya nada sabbin DIGs, wato mataimakan Sufeto Janar 7.
Sabon Shugaban ‘Yan Sanda ya daddatsa Rundunar SARS gunduwa-gunduwa
Sunan Sufeto Janar Idris ya baci wajen nuna siyasa karara a ayyukan ‘yan sandan Najeriya suka rika gudanarwa a bisa ...