An bindige jami’in soja a Kogi, an sace wani sojan a Fatakwal
Yohanna ta na da lambar soja N/18288F, kuma dan rukuni na 51 ne a jerin daliban NDA.
Yohanna ta na da lambar soja N/18288F, kuma dan rukuni na 51 ne a jerin daliban NDA.
Yau ne aka yi min gwaji na biyu dake nuna bani dauke da cutar coronavirus. Yanzu haka ana shirin Sallama ...
Jam'iyyar APC reshen jihar Bauchi, ta daukaka karar hukuncin da Kotun Daukaka Karar Zaben Gwamna.
Kakakin ’Yan Sanda Mohammed Abubakar, shi ya bayyana haka a lokacin da ya ke hira da mamema labarai a Minna, ...
Dukkan wadanda ake tuhumar dai su na rike ne mukamai na siyasa da gwamnan jihar Bauchi ya nada su.
Rahoton ya nuna cewa kasha 86.6 na mutanen jihar Bauchi na fama da tal
Gwamnan jihar Bauchi ya mika sakon gaiyatar ne ta shafinsa na twitter.
Bayan haka kuma mataimakin shugaban karamar hukumar Tafawa Balewa Munnir Yisin shima ya ajiye aikinsa shima.
Gwamna Abubakar da tawogan sa sun duba wuraren da ake gudanar da wannan aikine a makon da ya gabata.
An gudanar da taron addu'an ne a babban filin idi da ke jihar.