Gwamnan Nasarawa ya tsige kwamishinoni 9
Abdullahi ya ce an tsige kwamishinonin nan take ba da wani bata lokaci ba.
Abdullahi ya ce an tsige kwamishinonin nan take ba da wani bata lokaci ba.
Kwamishinan Kasafin kudin Jihar, Mohammed Abdullahi ne ya sanar da haka ranar Laraba da ya ke yin na sa rijistan ...