RIKITA-RIKITAR CANJIN KUƊI: Gwamnan CBN ba ya buƙatar sanar da Ministar Harkokin Kuɗaɗe -Moghalu, tsohon Mataimakin Gwamnan CBN
Tsohon Mataimakin Gwamnan CBN, Kingsley Moghalu, ya tsoma ƙafar sa cikin rikita-rikitar canjin kuɗi da ta dabaibaye ƙasar nan a ...