Ganduje ya ziyarci Iyalan Kwankwaso domin yin Ta’aziyyar rasuwar mahaifin tsohon gwamnan
Gwamnan Kano ya kai ziyarar ta'aziyya ga iyalan marigayi makaman Karayi Musa Saleh Kwankwaso, wato mahaifin Kwankwaso.