BAYAN SHEKARU KUSAN TAKWAS KAN MULKI: Gwamnatin Buhari ta haramta wa ma’aikatun tarayya, jihohi da ƙananan hukumomi cirar kuɗi lakadan daga asusun bankuna
Ya ce, "Daga 2015 zuwa Satumba, 2022, a ciri naira tiriliyan 1 a asusun gwamnati, wanda hakan kuma karya doka ...