Aubameyang, Salah da Mane sun lashe Kyautar Gwarzon Cin Kwallayen Premier
Dukkan wadannan ’yan wasa uku su na da kwallaye 22 kowanen su.
Dukkan wadannan ’yan wasa uku su na da kwallaye 22 kowanen su.
Yanzu dai Liverpool na jiran wanda zai yi nasara a tsakanin Ajax da Tottenham.
Madrid ta doke kungiyar kwallon kafa ta Liverpool da ci 3-1.