TASHIN HANKALI A FILATO: Miyetti Allah sun yi kururuwar Jasawa na shirin kakkaɓe su ƙarƙaf, an kwashe masu shanu 25,000 cikin mako biyu
Ya ce waɗannan shanu sama da 25,000, ko dai an karkashe su, ko kuma an sace su an yi wani ...
Ya ce waɗannan shanu sama da 25,000, ko dai an karkashe su, ko kuma an sace su an yi wani ...
Tugga ya ce maharan sun bukaci a biya su kudin fansa naira miliya 20 amma kuma iyalan marigayin suka ce ...
Sakataren kungiyar reshen jihar Katsina Hassan Kuraye ya shaida cewa ba da yawun su sakataren kungiyar Miyetti Allah ya yi ...
Kwamishinan ‘yan sanda Audu Madaki ya sanar da haka a taron manema labarai da aka yi ranar Talata a garin ...
Muna rokon gwamnati ta ta yi wa shanun mu rigakafi
An bindige Mataimakin Shugaban Kungiyar Fulani Makiyaya da aka fi sani da Miyetti Allah na shiyyar Yankin jihar Adamawa ta ...
Sufeto Janar ya ce wannan magana ba ta ma taso ba, kuma idan ma batun dakile masu garkuwac da mutane ...
Ba mu bayyana wanda kungiyar mu za ta bi ba tsakanin Buhari da Atiku
Ngelzarma ya tabbatar wa PREMIUM TIMES wannan matsaya ta su da bakin sa.
Ciroma ya ce wannan magana bai taba yin ta ba sannan bai san da ita ba kamar yadda aka yi ...