Majalisar Wakilai ta ba wa rundunar sojin Najeriya umarnin sakin shugaban Miyetti Allah
Daga nan ne shugaban majalisar, Abbas Tajudeen, ya ba wa ‘yan majalisar damar su bayyana ra’ayinsu kan wannan batu.
Daga nan ne shugaban majalisar, Abbas Tajudeen, ya ba wa ‘yan majalisar damar su bayyana ra’ayinsu kan wannan batu.
Ya ce waɗannan shanu sama da 25,000, ko dai an karkashe su, ko kuma an sace su an yi wani ...
Tugga ya ce maharan sun bukaci a biya su kudin fansa naira miliya 20 amma kuma iyalan marigayin suka ce ...
Sakataren kungiyar reshen jihar Katsina Hassan Kuraye ya shaida cewa ba da yawun su sakataren kungiyar Miyetti Allah ya yi ...
Kwamishinan ‘yan sanda Audu Madaki ya sanar da haka a taron manema labarai da aka yi ranar Talata a garin ...
Muna rokon gwamnati ta ta yi wa shanun mu rigakafi
An bindige Mataimakin Shugaban Kungiyar Fulani Makiyaya da aka fi sani da Miyetti Allah na shiyyar Yankin jihar Adamawa ta ...
Sufeto Janar ya ce wannan magana ba ta ma taso ba, kuma idan ma batun dakile masu garkuwac da mutane ...
Ba mu bayyana wanda kungiyar mu za ta bi ba tsakanin Buhari da Atiku
Ngelzarma ya tabbatar wa PREMIUM TIMES wannan matsaya ta su da bakin sa.