KIRA GA JAMA’A: Ku taya mu tona asirin masu sarrafa Jabun magani – NAFDAC
" Yin haka ya zama dole musamman gannin cewa cewa masu sarrafa wadannan magungunan kan yi haka ne cikin dare ...
" Yin haka ya zama dole musamman gannin cewa cewa masu sarrafa wadannan magungunan kan yi haka ne cikin dare ...
Jami’in hukumar NAFDAC Kingsley Ejiofor ya sanar da hakan wa manema labarai ranar Laraba.