MATSALAR TSARO: An kaddamar da jigilar fasinjoji a jirgin sama daga Kaduna zuwa Abuja kullum byAshafa Murnai February 3, 2020 0 Jirgin dai samfurin Bombardier CRJ ne mai cin fasinjoji 50 kadai.