Kotu ta daure dan acaban dake lalata da yara maza ta baya
Alkalin kotun Nasiru Mu'azu ya yanke hukuncin daure Mohammed a kurkuku na tsawon shekaru hudu.
Alkalin kotun Nasiru Mu'azu ya yanke hukuncin daure Mohammed a kurkuku na tsawon shekaru hudu.
Kotu ta daure matar da ta kashe ‘yar kishiyar ta
Kotu ta tsare miji a kurkukun Minna
Iliyasu ya sanar da haka ne ranar Laraba da yake tattaunawa da Kamfanin Dillancin Labaran Najeriya a Minna.
A karshe Ayuba yace za su kai yaron kotu bayan sun kammala bincike a kan al’amarin.
Rundunar ‘yan sandan jihar Neja ta tabbatar da guduwar wasu fursinoni 200.
Wannan tashin hankali ya auku ne bayan ma'auratan sun sami sabani a tsakanin su.
Da yake amsa laifin sa, Musa yace yayi haka ne ganin yadda shi Bello ya addabi babban wansa da fitina.
Alkalin kotun Amina Musa ta yanke hukuncin daure Lawali a kurkuku sannan kuma ta daga karan zuwa 21 ga watan ...
Halimat zata auri Sarkin Sudan na Gombe, Auwal Abdullahi.