HADARIN MINNA: Max Air sun ce an samu matsala a Minna, shugaban hukumar Alhazai Abdullahi ya karyata haka
Abdullahi ya ce babu wani abu da ya faru a filin.
Abdullahi ya ce babu wani abu da ya faru a filin.
Hassana Aliyu, wadda itace shugaban hulda da jama'a na hukumar Alhazan jihar Neja ta tabbatar da aukuwar hadarin jirgin a ...
Abdulsalam ya fadi haka ne da yake ganawa da kungiyoyin NIPSS da DRPPS suka a gidansa dake Minna jihar Neja.
Kotun ta caji Aluma da Prince da laifin siyar da yara.
Tun daga ranar da ciwon kansa ya yanke rabin ran Babangida daga jikin sa, shekaru kenan da suka gabata, sai ...
Alkalin kotun Nasiru Mu'azu ya yanke hukuncin daure Mohammed a kurkuku na tsawon shekaru hudu.
Kotu ta daure matar da ta kashe ‘yar kishiyar ta
Kotu ta tsare miji a kurkukun Minna
Iliyasu ya sanar da haka ne ranar Laraba da yake tattaunawa da Kamfanin Dillancin Labaran Najeriya a Minna.
A karshe Ayuba yace za su kai yaron kotu bayan sun kammala bincike a kan al’amarin.