SUNAYEN SABBIN MINISTOCI: Buhari ya aika da sunaye 43 majalisar dattawa
Shugaban majalisar dattawa, Ahmed Lawan ne ya karanto sunayen a zauren majalisa.
Shugaban majalisar dattawa, Ahmed Lawan ne ya karanto sunayen a zauren majalisa.
Lawan ya musanta haka ne a jiya da dare, bayan fitowar sa daga taro da shugaba Buhari a Fadar Gwamnatin ...
Buhari ya kara da cewa kowa ya mika takardar kammala aiki ga sakataren gwamnatin Tarayya.
Wannan ya shafi ministoci, hukumomin da sauran bangarorin ayyukan gwamnati.
Buhari ya dai na jingina gazawar sa ga gwamnati na.
Har yau babu wanda ya fiton ya karyata labarin wanda wannan jarida ta fallasa.
Ya kuma yi nuni da sabani tsakanin majalisa da ministoci da kuma ita kanta gwamnatin.