Ministoci da ma’aikatun da zasu yi aiki
Cikakken Sunayen Ministoci da Ma'aikatun da za su yi aiki
Cikakken Sunayen Ministoci da Ma'aikatun da za su yi aiki
Mai Shari’a Taiwo Taiwo ya kori korafin cewa a haramta tantancewar da Majalisar Dattawa ta yi wa Ministocin.
An fitar da jadawalin rantsar da sabbin ministoci
Ba a dade ba kuma sai aka wanke Sylva ta hanyar maida masa da gidajen sa da EFCC ta kwace.
Shugaban majalisar dattawa, Ahmed Lawan ne ya karanto sunayen a zauren majalisa.
Lawan ya musanta haka ne a jiya da dare, bayan fitowar sa daga taro da shugaba Buhari a Fadar Gwamnatin ...
Buhari ya kara da cewa kowa ya mika takardar kammala aiki ga sakataren gwamnatin Tarayya.
Wannan ya shafi ministoci, hukumomin da sauran bangarorin ayyukan gwamnati.
Buhari ya dai na jingina gazawar sa ga gwamnati na.
Har yau babu wanda ya fiton ya karyata labarin wanda wannan jarida ta fallasa.