BIN-DIDDIGI: Kashi 1 bisa 3 na Ministocin Buhari duk daga jami’a daya su ka fito
Ita kuwa Karamar Ministar Muhalli, Sharon Ikpeazu, ta halarci ABU cikin 1981, inda ta yi jarabawar shiga Jami’a, wato IJMB.
Ita kuwa Karamar Ministar Muhalli, Sharon Ikpeazu, ta halarci ABU cikin 1981, inda ta yi jarabawar shiga Jami’a, wato IJMB.
An shaida wa kotun haka a ranar Laraba, kamar yadda ita ma matar tsohon ministan aka hakkake cewa ta amsa ...
Ita ma Ma’aikatar Harkokin Kudade ta ki cewa komai a kan batun.