Yadda za a rubuta WAEC a Najeriya – Ministan ilmi
Kakakin ma’aikatar ilmi, Ben Gooong, ya bayyana wannan shawara na gwamnati a sanarwa da ya fitar ranar litinin.
Kakakin ma’aikatar ilmi, Ben Gooong, ya bayyana wannan shawara na gwamnati a sanarwa da ya fitar ranar litinin.
Sai dai kuma saboda an kasa cimma matsaya daya, tilas aka cire wannan batu, aka jingine shi.
Shugabannin kungiyar sun bayyana cewa duk da dai sun amince da yarjejeniyar, za su mika tayin da gwamnati ta yi ...