An dawo da ‘tollgates’ domin karbar haraji hannun direbobi a manyan titunan kasar nan
Jiya Laraba ne Ministan Ayyuka, Babatunde Fashola ya bayyana wa 'yan jaridar Fadar Gwamnatin Tarayya haka.
Jiya Laraba ne Ministan Ayyuka, Babatunde Fashola ya bayyana wa 'yan jaridar Fadar Gwamnatin Tarayya haka.
Kotun ta cika makil da dimbin masu mulki, wadanda suka ci zabe a karkashin APC.
Buhari ya samu kuri’u 580,825, shi kuma Atiku ya samu 448,015.