Ministan Lantarki ya kasa kare kasafin Naira Biliyan 42 a gaban Kwamitin Majalisar Dattawa
Daga nan kuma duk wata tambaya da su ka sake yi masa, sai a jefa ta ga babban jami'in kula ...
Daga nan kuma duk wata tambaya da su ka sake yi masa, sai a jefa ta ga babban jami'in kula ...
Ganduje ya shaida wa BBC cewa hatta Shugaban Kwamitin sai da ya je Kano ya kwana, ya ga halin da ...
Sai dai kuma Adamu bai bayyana sunayen kananan hukumomin 14 ba a gaban kwamitin da ya yi wa bayanin.
Buhari ya ce Allah ya albakarci kasar nan da kwararrun mata a kowane fanni daban-daban, na cikin gida da kuma ...
Ministan ya kara da cewa babu abin da APC ta rasa daga ficewar Saraki. Da shi da babu, duk daya.
Munnir ya kai karar ce a Kotun Hukunta Laifukan Kamfanoni da Masana’antu, a jiya Litinin da ke Abuja.
An yi ta sa-toka-sa-katsi tsakanin mai gabatar kara da kuma lauyoyin Jatau da Dabo.
Ya bar mata biyu da ‘ya’ya da ‘yan uwa.
Farfesa Yusuf Usman yayi bayanin cewa bai ga dalilin da za a dora masa alhakin salwantar naira biliyan 10 na ...
Wani babban Lauyan gidan jaridar PREMIUM TIMES shima mai suna Jiti ya ce doka bata halasta wa shugaban kasa ikon ...