SHIRIN MAGANCE AFKUWAR BALA’O’I: Nijeriya ta jaddada sadaukarwa ga yarjejeniyar Sendai a taron COP26 -Minista Sadiya
Ta ce, “Wajen magance ambaliyar ruwa, yanzu mu na amfani da wani tsarin kula da ambaliya na bai-ɗaya
Ta ce, “Wajen magance ambaliyar ruwa, yanzu mu na amfani da wani tsarin kula da ambaliya na bai-ɗaya
Ministan ya yi wannan iƙirarin ne ranar Juma'a a Abuja, a lokacin da ya ke jawabi Ranar Abinci ta Duniya ...
Ta ce wannan ya na cikin wani sabon shiri ne da ya fara aiki a farkon wannan shekarar da mutum ...
Tun a ranar Litinin ce ya kamata Malami ya bayyanaa gaban kwamitin, amma bai bayyana ba sai washegari Talata, jiya ...
Ministan Sadarwa Isa Pantami ya nesanta kan sa daga dangantaka ko alaka kowace iri ce da ayyukan ta’addanci da ’yan ...
Ita kuwa Karamar Ministar Muhalli, Sharon Ikpeazu, ta halarci ABU cikin 1981, inda ta yi jarabawar shiga Jami’a, wato IJMB.
Kalu ya ce ba majalisa bata roki Buhari yafiya ba, domin kuwa a cewar sa bata yi masa laifin komai ...
Zuwa yanzu, sama da mutum 78,000 ne su ka amfana daga tsare-tsaren rage ƙuncin rayuwa a Jihar Bauchi.
Patrick Okara na cikin aiki a garejin sa, sai ya ga dafifin ƴan takife da makamai sun tunkaro shi gadan-gadan.
Sanata Bala Na'Allah, ya ce a gaskiya Ministan Makamashi ya karya rantsuwar da ya yi a lokacin da aka nada ...