Mu a jihar Kano ba za mu amince da kokarin halasta shan tabar Wiwi a kasar nan ba – Gargadin Ganduje
Zuwa yanzu mun kama mutum sama da 8600 kuma mun kwace kwayoyi masu nauyin kilogiram sama da miliyan 2 cikin ...
Zuwa yanzu mun kama mutum sama da 8600 kuma mun kwace kwayoyi masu nauyin kilogiram sama da miliyan 2 cikin ...
Hukumar NCDC ta sanar da karin mutum 118 da suka kamu da cutar Korona a Najeriya ranar Talata.
Hukumar NCDC ta sanar da karin mutum 187 da suka kamu da cutar Korona a Najeriya ranar Talata.
Bayan haka Ehanire ya ce Hukumar NCDC na kokarin ganin ta kara yawan mutanen da ake yi wa gwajin cutar ...
Sun yi zuga har a kan hanyar Gidan Murtala, inda daga baya ’yan sanda suka tarwatsa su.
A ranar Talata ne suka bada wa’adin awa 48 a cikin maganar da suka yi da mahaifin yarinyar mai suna ...
Sanatocin sun ce shugaba Buhari ya aikata laifin da ya kai ga a tsige shi.
Majisar ta nada shugaban masu rinjaye na majalisar Abdullahi Ata a matsayin sabon Kalakin Majalisar.
Ta kuma shawarci gwamnatin Najeriya da ta saka tsauraran matakai don hana yi wa mata kaciya musamman a asibitocin kasarnan.
A shekarar 2015 gidauniyar ta raba Naira miliyan 20 ga wasu asibitocin domin kula da irin wadannan mutane.