AUREN WURI: Amarya ta kashe ango da maganin bera
Amaryar dai an tsare ta ne a gidan adana kangararrun yara, kasancewa karamar yarinya ce mai shekaru 16 kacal.