MIJINA MALALACI NE: Korafin mata a kotu
Abin da ya fi kona mun rai shine yadda Victor ke aikar 'ya'yan mu suna siyo masa kayan maye yana ...
Abin da ya fi kona mun rai shine yadda Victor ke aikar 'ya'yan mu suna siyo masa kayan maye yana ...
Tun da muka kammala gina gidan mu muka shiga Gana ya canja halin sa, bala'in yau daban na gobe. Kullum ...
Haka kawai idan Kazeem ya bushi iska sa ya rika jibga ta akan abinda bai taka kara ya karya saboda ...
Ya ce ya kwafe wadannan sakonni na tes a wayar sa domin samun shaida akan abin da matarsa take aikatawa
Chioma ta ce kafin mijinta Charles ya rasu suna zama ne a Ajangbadi dake Ojo kiss a jihar Legas kuma ...
Akomolede ta ce Abdullahi zai nema musu gidan hayanda za su zauna kuma zai rika biya musu kudin makaranta.
An gurfanar da wata mata da aka samu da laifin kwarara wa mijinta ruwan zafi a jikin sa.
Bayan haka kullum sai ya yi nak da wiwin sa sannan kuma ya lakada mini Duka.
Alkali Akin Akinniyi ya yanken hukuncin cewa kotu za ta ci gaba da shari'ar ranar 26 ga watan Afrilu.
Enebeli ya yarda da kotu ta warware auren dake tsakanin su.