Ƴan sanda sun kama matar da ta mutsike ƴaƴan marainan mijinta lokacin suna faɗa, ya rasu a asibiti
Edafe ya ce rundunar za ta ci gaba da bincike kuma idan aka gama bincike za a garzaya da ita ...
Edafe ya ce rundunar za ta ci gaba da bincike kuma idan aka gama bincike za a garzaya da ita ...
Bayan haka Oyesola ya ce haka kawai Rofiat take yin yaji zuwa gidan su ba tare da mun yi fada ...
Alkalin kotun Mrs S.M. Akintayo ta ce za a ci gaba da shari’a ranar 29 ga Yuni domin Wuraola ta ...
Susan ta fara kai karan Frank a kotu a watan Janairu 2022 inda ta roki kotu ta raba auren ta ...
Duk ana yin haka ne domin a zauna lafiya da kara samun soyayyar juna da kuma ganin rayuwa ya inganta ...
Oyeyemi ya ce fannin dake gurfanar da masu aikata laifuka irin haka za ta ci gaba da gudanar da bincike ...
Ya ce duk abin da ya ce Mujidat ta yi sai ta nemi hanyar da za ta bijire wa abin ...
Magidanci ya roki kotu ta raba auren shekara 33 saboda dukan tsiya da matarsa ke masa babu kakkautawa
Ya ce ya kwafe wadannan sakonni na tes a wayar sa domin samun shaida akan abin da matarsa take aikatawa
Akomolede ta ce Abdullahi zai nema musu gidan hayanda za su zauna kuma zai rika biya musu kudin makaranta.