Yadda Barcelona ta yagalgala Madrid
Duk da Ronaldo, Madrid ta sha kashi a hannun Barcelona.
Duk da Ronaldo, Madrid ta sha kashi a hannun Barcelona.
Barcelona ce ke kan gaba da maki 15 cikin wasanni 5.
Kaka-gidan da Zidane, Beckham, Ronaldo na Brazil da kuma Lious Figo su ka yi a Real Madrid, tare da hadewar ...
Leo Messi ne ya ci kyautar wanda ya fi kowa cin kwallaye a wannan shekarar kwallon na Laliga.
Leo Messi ya Jefa kwallo ta biyu minti uku kafin cikan lokaci.
An tashi wasan dai Barcelona na da ci 2 Athletico Madrid na da ci 1.